WA’AZANTARWA A WAƘOƘIN WASANNIN YARA: SALON KOYAR DA LISSAFI DA LAFAZIN GAGARA-GWARI

Garba Adamu

Abstract


Wannan takarda ce da take kokarin bayyana wasu daga cikin wasannin da kuma waƙoƙin yara waɗanda suke da halin koyar da lissafi da lafazin Gagara-Gwari ga yara na zahiri da baɗini. A nan, ana la’akari ne da yaran da shekarunsu ya fara daga biyar (5) Zuwa goma sha biyu ko sha uku(12-13). Amma kar a manta da zancen manya da suke cewa,‘‘Allah ɗaya gari bam-bam’’. A nan, sunayen wasannin da ma waƙoƙi sukan sha bam-bam daga yanki zuwa yanki. Bayan ga manyan darrusa biyu da ake amfani dasu daga wasannin da ma waƙoƙin, ana koyon bin doka da oda, sai kuma nutsuwawaɗannan biyun na bin mutum har tsawon rayuwarsa.

Full Text:

PDF

References


Castelvecchi, Davide (2015) ‘The impenetrable proof’ in Nature 101.179 Macmillan publishers limited

Crystal & Davy (1980) A First Dictionary of Linguistics and Phonetics, Andre: Deutsch Dembo, Umaru(1976) Waƙoƙin Yara, Ganuwa Publishers, Zaria Gusau, Saidu Muhammad (1982) WASANNI DON YARA, JOLA ADE printers, Kano Lawal, Badamasi (2013) ‘Deterioration of Hausa Taditional Games: implicatios to Health Attainment in The Deterioration of Hausa Culture. Organised by Katsina State History and Culture Bureau in collaboration with: Umaru Musa ’Yar’adua University, Katsina Lawal, Nura (2013) ‘‘Waƙoƙin Gaɗa jiya da yau’’ in The Deterioration of Hausa Culture. Organised by Katsina State History and Culture Bureau in collaboration with: Umaru Musa ’Yar’adua University, Katsina Manin,Yu.I (2007) Mathematic Knowledge: Internal, Social and Culture Aspects. Max-plank-institutfier Mathematic, Bonn, Germany and North Westhern University, Evanston, USA Muhammed, Dalhatu(ed) (1990) Hausa Meta Language, University press limited, Ibadan Muktar, Isa (2010) Introduction to stylistic theories, practise and criticisms, Usman Al-min Publishers-Abuja Yahaya, I.Y (1982) ‘‘Ta’aliki’’ ga littafin WASANNI DON YARA na Gusau, S.M (1982) JOLA ADE printers, Kano


Refbacks

  • There are currently no refbacks.


Â